Ace Your Exams: JAMB, Mock, and WASSCE Tips | Scholarships, Biography, Studying and Literature Insights KALAMAN SOYAYYA MASU ƘARFI GA ZUCIYAR MASOYINKA 2025

KALAMAN SOYAYYA MASU ƘARFI GA ZUCIYAR MASOYINKA 2025

KALAMAN SOYAYYA MASU ƘARFI GA ZUCIYAR MASOYINKA 2025

Sannu, rabin raina. Hakika, ke tauraro ce mai haske a cikin duhu, ke ce wata mai kyalli da kowa ke kallo cikin sha’awa, ke ce zinariya da kowa ke buri, ke ce kyawun da yake sa zuciyar duk wanda ya dubeki ta cika da farin ciki.

Maganganun Soyayya Masu Shiga Zuciya

Sannu, rabin raina. Hakika, ke tauraro ce mai haske a cikin duhu, ke ce wata mai kyalli da kowa ke kallo cikin sha’awa, ke ce zinariya da kowa ke buri, ke ce kyawun da yake sa zuciyar duk wanda ya dubeki ta cika da farin ciki.

Soyayya a Aiki

Ke sarauniya ce, sauran mata a duniya kamar baiwa suke gareki. Ke kamshin turaren wuta ce da yake kore duk wani warin bakin da ya dame ni.

Ke kamar zuma ce; wanda ya taɓa dandanon kasancewa tare da ke, zai gane cewa kasancewa da sauran mata na duniya tamkar dandanon ɗaci ne kawai.

Ya Dawisu, kin yi kyau da ado irin na mata ‘yan aljanna, cikakkiya da kamala har idan mata abokan ki suka ganki sai su rasa magana saboda kyan ki. Kyalwarki kaɗai na iya rikita maza. Hakika, duk wani namiji da ya sameki a matsayin matar aure ya riga ya dandani ɗanɗanon ni’imar da ake bayyana a labaran aljanna.

Babban burina shi ne ki karɓi soyayyata, domin na tabbatar miki cewa duk abin da na faɗa game da ke gaskiya ne ba yabo a banza ba. Na gode saboda girmamawa da alherin da kika nuna mini.

Post a Comment

0 Comments