kalaman soyayya daga kundin masoya zuciyawata wata tsoka ce mai dau kalaman soyayya ke da gaurayen jini, so kuma wani shauki ne
kalaman soyayya daga kundin masoya
zuciyawata wata tsoka ce mai dauke da gaurayen jini, so kuma wani shauki ne
kalaman soyayya daga kundin masoya
zuciyawata wata tsoka ce mai dauke da gaurayen jini, so kuma wani shauki ne mai tsananin shammatar zuciya,
Aduk lokacin da na yi arba da irin kyawawan idanuwanki, shauki ne ke yawo a cikin jikina tamkar yadda jini ke kwaranya a cikin jijiyoyi na.
Hakika sonki ya mamaye dukkan sassan jikina ta yadda ba wani motsi da zan yi face da soyayyarki mai gudana a cikin jini, shin kina sona Latifa?
Wannan kalaman da mu ka yi amfani da su a cikin wannan posting din namu za ku ga cewa an yi amfani da wasu salon kalamai da ke bayyana yadda so da kauna ke yin tasiri a cikin jikin dan adam, ta yadda muddin ka furtawa budurwa ko ki ka furtawa saurayi su to za ku iya samun abunda u ke so a soyayya.
0 Comments