Ace Your Exams: JAMB, Mock, and WASSCE Tips | Scholarships, Biography, Studying and Literature Insights WASIKAR BARKA DA SAFIYA ZUWA GA MASOYI KALAMAN SOYAYYA 2025

WASIKAR BARKA DA SAFIYA ZUWA GA MASOYI KALAMAN SOYAYYA 2025

wasikar barka da safiya zuwa ga masoyi kalaman soyayya 2025 hakika hasken ki tamkar wata ne daren 14 wanda ke da ka kama da daren lailatil kadari

WASIKAR BARKA DA SAFIYA ZUWA GA MASOYI KALAMAN SOYAYYA 2025

wasikar barka da safiya zuwa ga masoyi kalaman soyayya 2025
hakika hasken ki tamkar wata ne daren 14 wanda ke da ka kama da daren lailatil kadari


Assalamu alaikum sanyi idaniyata, dafatan ban shigo duniyar ka ba a matsayin baiwa da za ta bautu a kangin soyayya.


da fatan ni ce zan zamo sarauniyar da za ta yi mulki a a cikin kayatacciyar fada a duniyar soyayyar mu.


Ina rokon Ubangiji da ya bani ikon samar da w wani lambu mai dauke da furanni masu launi laini kalar so da kauna


da kamshi irin na almiski wanda ke gusar da dukkan dattin kwalwa ya samar da walwala da nishadi a cikin zuciyar masoya.


Ina fatan na zama tamkar madara ci a ciki sha a rayuawarka masoyina barka da safiya.

Post a Comment

0 Comments