Yaya zaka yi domin ganin abinda kowa yake yi a cikin kwanon sa a wayar
Yadda zaka gano duk abinda a kayi a cikin waya.
So da yawa wasu na hana ƙanninsu ko matansu yin chat kamar su facebook, ko kuma WhatsApp ko ma dai Instagram ko TikTok da sauransu. Amma idan suka rabe sai su yi abinci ba tare da sanin kowa ba.
To ga yadda zaka yi ka gane duk abinda a kayi a cikin wayar. Da farko dai ka karbi wayar sai ka je kan browser dake cikin wayar ka rubuta GOOGLE ACTIVITY idan ya buɗe zaka ga jerin su da yawa kawai sai ka taba inda aka rubuta My Activity wato na farkon kenan. Kana shiga zaka ga duk jerin abubuwan da a kayi da wayar a cikin 24hours.
0 Comments