Ace Your Exams: JAMB, Mock, and WASSCE Tips | Scholarships, Biography, Studying and Literature Insights Wani Abinda Baku Saniba Game Da Marigayiya Balaraba Tsohuwar Jarumar Kannywood

Wani Abinda Baku Saniba Game Da Marigayiya Balaraba Tsohuwar Jarumar Kannywood

  Wani Abinda Baku Saniba Game Da Marigayiya Balaraba Tsohuwar Jarumar Kannywood

Tsohuwar Jarumar Kannywood Balaraba ta rasu ne a rana mai kamar ta yau.

Jarumar Kannywood wacce ta yi fice a cikin jaruman Kannywood a lokacin su ta rasu ne a ranar 16 ga watan Maris 2002.

Kafin rasuwar Jarumar ta auri wani fitaccen jarumi a cikin masana’antar Kannywood Shu’aibu Lawan Kumurci.

Jarumar ta kasance mai girmama na gaba da ita sosai take da biyayya wanda hakan ne yasa take da farin jini ga manyan daraktoci da Furodusa a wannan lokacin.

Fina-finan da jarumar ta yi sun haɗa da, Maryam, Matar Uba, Tawakkali 2, Furuci, Zainab Rigar yanci,  Tasiri, Burin zuciya, Dafa’i,  Dawayya da dai sauransu.

Post a Comment

0 Comments